Breaking News

Kyalkyalin Kauna 68

 



Maheer kullum fuskanshi adaure idan


zakimai magana sau dari bazai amsaki ba ko Baba baya kulawa, Mama ma baya kulawa, wani zubin sainace ya amsa Baba vake amsawa Mama ma saina jashi muje mu gaidata zaije, wayan nan hotunan wani Aboki nayi yanada camera yamana hotunan, na bishiyan nan Maheer yaje yaboye awajen ne shikadai yana kuka namai hoton baima sani ba, ahaka wata rana muna bara wata mota tai parking aka sauke glass kasa kasa wata

3 kyakkyawan faran yar matashiya ce sai kallon Maheer dake da fuskan nan nashi ke adaure tamau kaman wanda ke shirin fada. 0

"Da hannu tace "muzo" dasauri nai wajenta Maheer da Baba suka biyomu abaya,

sai kallonta nake ganin balarabiya mai kudi ga katon mota irin zamu sami sadaka yau dayawa, na gaidata bata amsani ba Maheer takalla tace "ya sunan fine boy dinnan? Kai ya sunanka"?

Ko kallonta Maheer baiyiba saima kara hade fuska dayayi yakalli gefe abinshi, Baba yataba Maheer yace ana magana dakai Maheer,

amman ko oho sainine nacemata sunanshi Maheer, sosai naga Hajiya ke kallon Maheer har abin yafara bani tsoro nace kodai var yankan kai ce ita dan kallon yay yawa, haka taciro dubu daya tabani sabuwa fal suka ja mota sukatafi kinga murnan damuka yi nida Baba dubu daya fa babu wanda yataba bamu dubu daya fa, tundaga nan bankara gain Hajiya ba, abinda bansaniba ashe kullum saitazo waien tasa aka binciko mata mu da inda muke zama, Allah kadai yasan wata nawa tayi tana bibiyan mu bazan iya gayamiki ba dan bansani ba Fateema, wata rana nadawo daga karbo wani magani ma

Mama ina neman Maheer banganshi ba duk inda vasaba labewa vazauna banganshi ba kafin naje wani hanya wanda awajen yawanci muke wanka da bayan gari da sauransu, naganshi haka shi kadai yacire wando yana fitsari a tsaye, harna bude baki zan kwalamai kira dan ina daga nesa na hango wannan matan wato Hajiya

tsaye ata gabanshi dadan nesa dashi tana kallonshi shibaima lurada itaba, Maheer was just 8 lokacin ni inada 10,11 a fishi wayau sosai dasauri dakuma gudu nazo wajen naja wandonshi sama nashiga gabanshi ina boyeshi abayana ina kallo matan data fara tahowa tana murmushi tana kallonmu

takaraso gabanmu tace "ina Babanku yau bakuje bara bane"?

Akufule nace yana gada, tana kallon Maheer dake bayana yana fama da zuge mazagin wandonshi danko kallo daya baimata ba tace "Maheer" 09:04 dagokai Maheer yayi yamata shegen kallo yadauke kanshi yacigaba da abinda yakeyi gain yanda take kallonshi yasa najuyo nakarasa kullemai mazagin wandon nakama hannunshi muka tafi hakanan nai raina bai natsu da matan ba,

dudda ina yaro but mamaki nake kallon nan datakema Maheer na menene?

Mesa take kallonshi haka, kodai yar shan jini ce, nace hala yar yankan kaice"

Hamad yayi shiru kafin yakalli Yasmeen yace "Yasmeen Hajiya use me to get to Maheer, sabida taga nine komi nashi, ni kadai yake kulawa bazanma iya miki bayanin Maheer ba yanzu fa yay girma vana magana da mutane,

Maheer dayana yaro ko zaki kwana kinamai magana fa bazai amsaki ba idan kinyi mutuwan sa'a shine yama

•dagokai yakalleki mutane dayawa akasan gada ma sun dauka bebe ne baya magana,

toko Baba da Mama fa baya kulawa, ni kadai yakema magana kaman Hajiya kuma takaranci komi akanshi sai bananan saitaje maboyanshi tai maganan duniyan nan ko kallonta bazaiyiba gain haka yasa watarana tazo da katon leda na abinci da kayan dadi yana zaune ko kallonta baiyiba tabashi ledan tace "gashi ka kaima

Yayanka Hamad" ranan ne rana nafarko daya dagakai yakalleta da kanshi dasauri yasa hannu ya karba varuga aguje yatafi nemana yakawomin yace matan nan tace nakawoma yana murmushin in dadi dan Maheer na sona is as if nine Babanshi da Maman shi dabai dasu, dauka nayi muka kaima Baba dan hankalina bai kwanta ba muka had harda Mama mukaci dama was mutane yan kasan gadan, kullum kullum inhar tanaso Maheer yakalleta saidai tabashi wani abu tace akawomin saita fara zuwa kasan gada wajenmu takawo abubuwa da dama tarabama kowa danbamu kadai ke rayuwa awajenba har aka ganeta jama'an wajen,

akwai wata rana ta tare Maheer tabashi

• abu yakawomin harzai juva zai tafi takama hannunshi karaf yajuyo tace

3 "maisa Yayanka Hamad baya zuwa school" shiru bai bata amsaba yana kallonta, cikeda wayau tace "kanaso nasa Yayanka Hamad a school Ya girma yazama gwamna"? Gyadamata kai yayi dasauri tai murmushi tana kallonshi tace "to zan sashi sannan nakai Mama asibiti inhar ka yarda natafi dakai gidana nasaka a makaranta kaima"

shiru Maheer yayi vana kallonta yakasa magana" Hamad yasauke ijiyan zucia vace "kinsan meyafaru Yasmeen"? girgizamai kai Yasmeen tayi ahankali Hamad yace "haryau bansan tayaya

Hajiya tai abinba amman kinsan akasan gada munada Oga irin shine incharge haka to shi tasamu kawai munga yazo wajenmu tareda Hajiya ga uniform da set na jaka da komi na school yace

* Matarnan tasa Hamad a makaranta mai kyau gakuma kudi takawo Baba yakai Mama asibiti tanaso ta dauki Maheer tasashi a school, tashi nayi nace bazaije ba Baba yace a'a bazai bada Maheer ba kinsan yan kasan gada

yan daba ne zasu iya kashekama babu abinda zai faru,

Ogan yahau cewa da shine yahaifi

Maheer dazaice bazai badashi ba varon da iyayenshi sun mutu shi baiji dadi ba yasami haiya zata daukeshi at least an ragemai nauyi, bakin ciki yake

Maheer yasamu wacce zata inganta rayuwanshi bakin ciki Baba yake ba danshi ni Hamad akace za'aie dashi ba duka yan gadan aka taru akama Baba shaaa harda cewa zaa koremu, Hajiya cikeda siyasa dan matan nan crook ce

Yasmeen tace a'a baza'ai hakaba, taimako bazai zama neman fadaba, ita dama taga Maheer maraya ne baida uwa baida uba kuma duk wanda yadauki maraya ya kula dashi sakamakonshi aljanna ne, kuma taga Baba makaho Mama ma makauniya ai abun vamusu yawa shine takeson daukan Maheer su saita bars dani dansu, amma yanzu dan kashe gardama

atambayi yaro idan vace eh tafi zatai dashi dan vardan yaron tafiso, takalli

Maheer dake tsaye gefena yarikemin hannu tace "zaka bini gidana nasaka a school nasa yayanka Hamad ma a school? Zan dinga kawoka kana ganinsu zakaje?" Hamad yadanyi shiru hawaye suka sake saukomai daga idanu yadaura hannunshi akan fuskanshi yace

"wth, wh, Fateema haryau har gobe ina fadama Baba matan nan Kodai wani abu tama Maheer kokuma asiri dan

Maheer dana sani bazaimayi magana ba balle yabada amsa, amman gamamakin mu gabaki daya Maheer yabude baki yace eh,

kafin kyafta ido oga yadaukeshi akafada ban manta ranan yakaishi motansu Hajiya yasashi Hajiya tabawa

Oga komi na school dina tajuya tashiga mota suka rufe mata danta rabamu su kudi inaji ina gani aka tafi da Maheer bantaba kukan danayiba irin na ranan ba kuma shima Maheer nasan yayi kukan dan idan yana kuka inaji ajikina and nasan he was so scared daganan bankara gain Maheer ba har Mama tarasu but Baba ya tursasani nadinga zuwa school din kuma naie ba'a taba tambayana schoolfees ba."

Kusan shekara uku da daukan Maheer wata rana nafito daga school kawai naga wata mota ta tareni baacemin komiba aka daukeni aka rufemini fuska aka sani ciki nidai kawai naganni awani falo hadadde sai chan naga anbude kofa Maheer yashigo da gudu yawani rungumeni kinga yanda nahau kuka ganinshi yayi girma yakara kyau, yay fresh kasan yana samin kulawa, ko 1min bamuyiba saiga Hajiya tashigo falon kujeran dake kallonmu tazauna tace "baby zonan kazauna kusadani" naga Maheer yasakeni ahankali yamike tsaye yana kallona yawuce yakoma yazauna kujeran da Hajiya kekai, gefen Hajiya yazauna, Hajya tawani rungumoshi jikinta tadaura kanshi saman kirjinta tana shafa bayanshi yay lamo yana kallona ina kallonshi, he doesn't look happy at all, kingane irin kallon nan

dayakemini da ido kaman akwai abinda yakeson yagayamin ahaka Hajiya tai awa daya cur babu nai cewa wani abu sai kallon kallo danake nida Maheer sannan takalli Maheer tace "are you happy yanzu kaganshi? Zaitafi to Maheer kadainamin rigima dan Allah tunda nacika alkawari, muie nasake maka wanka, tace wani Adamu yazo yafita dani ina waigen Maheer danaga idanunshi sunyi jaa sosai ga kuka yafara aka fita dani daga dakin inaji ta tanacewa sha nono sha nono to kayakuri gobe zansa akara kawoshi stop crying babyna harnazo nadaina jiyo muryanta"

Hamad at this point yashiga kuka sosai hannuwanshi nakan fuskanshi still, da kyar yay shiru yasa hannu yagoge fuskanshi tass cikin muryan kuka yace "Fateema labarin nada tsawo Hajiya inhar Maheer bai bude baki yace ya vafemata ba ko wl wuta zataje jahannama, bata bama yaron nan Maheer access ya kebance dani ba gashi yaki mantawa dani duk vanda taso, duk uban jin dadin data bashi, shekara shekara takesa akawoni gidan daban saniba sabida ana rufe fuskana naganshi yanda takesashi ajiki danni nai wayau nagane kaman amfani take da Maheer, kokuma dai tana wani abu dashi, naje nafadama Baba to yaya zaiyi bamu da komi, what's even worse

Baba baida idanu, ahaka kaman yazo yasami yancinshi daga baya yafito yazo yasaimana gida karami da kudinshi yakawomini wani scholarship form nacika lokacin nagama secondary naje nai exam din nasamu natafi kasan waie karatu shima yatafi shida Hajiya yana UK nikuma

Cyprus ahaka dayake vanada taurin kai yazo yadaukeni yakawoni gidan dakanshi anan nagane harkan shaye shaye tasa Maheer keyi nayi nayi narabasu nakasa mukazo muka fara samun matsala dan fada nakemai sosai

Hajiya nakara zugashi, nama daina zuwa gidan shima yadaina nemana har zuwa ranan da sanadinki yasa yamini text messege" Hamad yasakeyin shiru kafin yasauke ijiyan zuciya yakalli agogo karfe hudu na asuba ahankali vace "Fateema Maheer had a rough life, rough past, saisa baison yara baya iya tabasu sabida yana tabasu yake tuna childhood nashi kuma baison abinda zai tunamai, kona fara maganan Hajiya molest him zakiga baiso ina maganan sabida yana cimai rai, yasan an cuceshi yakuma cut saidai Allah yasakamai, Fateema Maheer baitaba kidnapping kowaba sai akanki, rana daya Allah ya jarabceshi da sonki, dudda yana sona amman ban iva naraba shida Hajiya dakuma business din nan ba but soyayyanki yasa yarabu da Hajiya yabar business dinan month ago kafinma aurenku yatare agidan nan, abinda nake kokarin fadi anan nasan

Maheer nada past, yakumayi kuskure amman karki hukuntashi da yawa kaddara ne Yasmeen kar damuwa yamai yawa mu way gari Muga yamutu forget baida magana baya nuna damuwanshi he's a human, Maheer is an unfortunate child ki tausayamai, forget kina ganinshi haka da karfinshi tsaye on his feet his heart is aching, babu mai zucian stone aduniyan nan,all of us toka ne zuciyoyin mu, Yasmeen Maheer na sonki, I know kema kina sonshi rayuwan shi da Hajiya ke batamiki rai wanda koni da Baba yabata mana but kiyakuri and forgive his past mistakes ki rungume mijinki let's help him da wannan big step din daya dauka na barin rayuwanshi na baya idan muka juyamai baya zai iya komawa matan nan dan gani zaiyi ita kadai ne can accept him aduk yanda yake, pity my brother Yasmeen, have mercy on him, kiyakuri dan girman

Allah kar wani abu yasameshi, ni yayan Maheer ne I need to look out for him now, banson mistake din danayi abaya nayishi yanzu I know then I was helpless I was a child babu yanda zanyi na taimakeshi but vanzu am an adult I can help my kid bro, I don't mind

0

kneeling for you dan Allah kiyakuri kiyafemai go back to your house go back to him I don't mind kneeling for

• you Yasmeen" Hamad yazamiyi daga kuiera zai duka mata dasauri Yasmeen tarigashi kneeling baki tabude zatai magana sai kuka kuma, kawai tadaura hannayenta akan fuskanta tadade bataga wanda has been through a lot kaman Maheer ba she can't imagine someone kaman Nanan su ko wanda yafi Nana girma kadan wata takamshi tana raping nashi sabida taga he's an orphan baida kowa balle a kwatarmai hakkin shi, Maheer dinta suffered in his life, Innalillahi wIh zuciyanta namata kaman tadauki wani babban wuka taje kawai ta chakama Hajiya aciki tamutu, yanda take kuka Hamad yakalla yace "I think Maheer yasan zaki kukan nan and take pity on him saisa yakasa gayamiki komi akanshi" awani kalan hankali cikin taushin murya tace "Ya Hamad inason Maheer, wl inason mijina, maisa na guje shi nagayamai na tsaneshi eh?".

[7/23, 11:01 AM] S

No comments