Breaking News

Kyalkyalin Kauna 67

 [7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Sai yanzu taji kamshin turarenshi daya daki hancinta,


dawani kalan sauri tashiga kokarin tureshi amman takasa ahankali Maheer yace "you don't have that power" with so much rage Yasmeen tace "me haka? Lafiya Malam"? Dan shiru yayi kafin ya manna side na face mashi da side na face nata bakinshi na saitin kunnenta cikin wata irin muryan lallashi yace "namiki laifi dayawa pls kiyakuri and give me a chance to explain myself" dazaka zo kitchen din bazama kadauka akwai mutane ba dan bazaka taba jn maganan dasuke ba, wani abu

Yasmeen taji vazo mata wuva baki tabude zatai magana taji kuka yazo mata hakan yasa tai shiru takasa magana, awani irin hankali Maheer yace "wallahi I love you Fateema" yay maganan yana kama hannunta ahankali yadaura kan kirjinshi dake beating kadan kadan, awani kalan hankali yace "my heart is slowing down sabida kina fushi dani! I love you believe me" har lokacin

Yasmeen kasa magana tayi bawai dan bataso tabashi befitting reply ba kawai dan sabida avanda takeji tana bude baki kuka zata saki kuma bataso takaramai kuka dudda komi nadawo mata fresh arai, dan goga sajenshi yayi jikin kumatunta yace "everything is not like yanda kike gani give me a chance to explain" "explain wat!"?

Yasmeen tafadi dazafi kanain muryanta kasan she's still bittered, tace "angaya maka ina bukatan any explanation from you ne bayan wanda voice naka a record din nan yam...

Takasa karasa magana sabida kuka dayazo mata tadaure tahana kanta, awani irin hankali muryanta nadan rawa tace "ina gidan nan ne kawai sabida Baba inaso na nunamai cewa ya isa dani, but aure tsakanina dakai yakare Maheer, I don't want you, not now, not gobe, not har abada, I don't want you"

wani kalan fizgota zuwa kirjinshi

Maheer yayi yamatse taredasa hannunshi yadago fuskanta yazo dab da nashi dudda batason tadago amman ina yafi karfinta dole kan nata yadago, cikin husky yet very sexy voice Maheer vace "are you sure vou don't want me"?

Yay maganan yana wani kalan lashe soft lips nata da tongue nashi hannunshi daya yakai bayan ass nata yay squeezing da kyau yatsunshi na lumewa a soft bombom din, runtse idanunta Yasmeeen tayi tanajin abinda bata tabaji ba ko numfashi mai kyau

kasa saki tayi tanaji kaman he should kiss her already at the same time tanajin mugun haushinshi,

jin yanda jkinta yayi da vanda take numfashi vasa yaja bottom lips nata to his mouth yadanyi sucking kadan murya chan cikin ciki vace "you're not

a good liar Fateema" yay maganan yana wani kalan grabbing lips nata yashiga kissing nata da kyau takasa komi, irin kiss din nan nagayama mace you missed her, and u love her, kusan 2min yayi yana kissing nata kafin ahankali yasaki bakinta batare daya cire lips nashi dagakan mata ba cikin taushin murya yace "don't let my past, my mistake ruin our marriage Fateema, it doesn't change the fact cewa you are my first love,

kene mace tafarko da Maheer yataba so, you are my soul! You are the whole entire me Baby, I love you so so soo much, dan Allah ki yakuri" yay maganan yana zare hannunshi dagakan ass dinta vakai kan kunnuwanshi varike duka biyun daidainan aka kawo wuta hada idanu sukayi,

yawani kalan kwabe mata fuska ashagwabe kaman zaiyi kuka yarike kunnenshi ya lumshe mata idanu yabudesu ya lankwashe kai yace

"sorrrrryyyyyyyyy" vanda yaja sorry saida yawani chaki zuciyanta batasan sanda tadauke kanta ba jikinta yasoma rawa jin kaman tai hugging nashi he looks sooo super cute yanda yake bata hakuri yana lallabata kaman ba Pablo,

ganin zuciyanta na skipping yasa dasauri tajuya zata fita dawani kalan sauri ya rungumeta abaya batare dayay magana ba chak Yasmeen ta tsaya tana in vanda zucianshi ke bugawa bamatasan yazatayi ba Baba yamata wa'azi kan yafiya,

takalli kwayan idanun Maheer taga he really meant d apology har ramewa yayi dan fadan kwana ukun nan zuwa hudu, ko biyar ne ma, infact a week fight, he's really sorry, and her heart wants him and that same hearts that wants him is f*king jealous again about everything, daidainan sukaji muryan Baba na kwalamata kira zai shigo kitchen din. "Fateema" da gangan Maheer yadaga dogon 23 hijabinta tabaya yashige jin muryan

Baba daidai Baba nabude kofan yana shigowa kitchen din hakan yasa dasauri Yasmeen tace "Na'am Baba"

Baba dake tsaye daga ta kota yace

"banace kada ki kara komiba"? Baki tabude zatai magana takasa sabida

•hannun Maheer dataji vana sawa cikin riganta takasa wajen ciki yana tafiya sama dashi yana kissing bayanta da bayan wuyanta kaman wani tsohon maye daya dade bai sami nama ba,

jin takasa magana vasa dasauri Baba yace "lafiya kika kasa magana ince badai kuka kike ba" Baba yay maganan cikeda damuwa dan yadauka rashin ganinshi yasa tazo nan take kuka ya yunkuro zaizo inda take daidai lokacin

Maheer najan bra dinta kasa yawani dage riganta sama ya mannata abango tana tureshi kusan damben kokawa suke mara kara gudun kada Baba yaji tai wani ihu tace "Baba tsaya kada kazo…....nan"

takarasa maganan bakinta narawa sosai jin Maheer yakafa bakinshi kan nononta harya farasha yana wani sauke ~ jiyan zuciya kaman wanda yay shekara uku baisha nono ba, hannunta datake kokawa dashi yahada yarike gam yamaidasu baya hakan yakara bankaromai da kirjin nata, Baba daya tsaya yaji tayi shiru kuma vace "lafiya Fateema"? Amugun rude Yasmeen nafama da Maheer cikin hijabinta tace

"Baba ka….....kooo......

da kyar tace "Baba ka koma falo kwalba yafashe ne kada ka taka, bari na kwashe inzo" dasauri Baba vace

"ayyooo to kiyi ahankali dan Allah" 

yaja kofan yajuva yafita dawani kalan sauri Yasmeen ta fizge hannunta da karfi ta ture kanshi tana matsawa baya hakan yasa Maheer yafito daga hijabin saman bakinshi duk danshin yawu kaman wanda yay satan abinci amman kana gain shaidan vaci asaman bakinshi dinnan, kallo daya Yasmeen tamai tadauke kanta dasauri tazo zata wuce cikeda iskanci Maheer yace "har booby rowanshi zakimin nida abuna sadaki nabiya fa" wani kalan fizge hannunta tayi da mugun gudu tawuce tafita daga kitchen din jin maganan banzan daya mata dayasa tsigan jikinta ketashi, wl Maheer baida kunya ko kadan.

[7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Yau kwana biyar kenan da faruwan fadan, tunda Yasmeen tasa kafa tashigo dakin nan bata kara fitaba daidai da bakin kofan dakin, dudda Baba na makaho shiyake shigowa dakin yakawo mata abinci snacks wace tsiyane dawani siren tsofaffi dayake sawa asivomusu Malam Sani yakawomai, tadaina tunani dan vazaman mata kaman wani kakanta, abokinta, Baban ta she cannot even explain relationship dinta da Baba but she like Baba har ranta wlh yabata labarai duniya da zamaninsu abubuwan dasuka faru da hikima na rayuwa yahada damata wa'azi yana nunamata fa'idojin yafiya dasauransu, just 5days but takoyi so many things awajen Baba Wallahi dangane da zaman duniya, iya zama da mutane, hikima da dabarun rayuwa.  Misalin 8 tana zaune ga abincin da

Baba yakawo mata a tray masa tana kallo bataci ba dan most time yakawo mata abinci zama yake saita cine but yanzu abokinshi Malam Sani ne vazo saisa yawuce yasauka, Maheer ta tuna dasauri takai hannunta tashare hawayen daya zubomata sotake tama daina tunashi amman takasa har yau jikinta kamshinshi yake, gain tunanin yamata yawa ga Baba bayanan normally idan yakawo breakfast haka zasuyita hura har zuhur yafita dan zuwa masallaci yasa kawai taji gwara

£3

taje taima Baba girki mai dadi yaci, tashi tayi tawuce bayi wanka tayo tafito tabude akwatin ta wani red and black paper lace taciro tasaka fitted gown ne yakamata tass, taje kanta tayi tai parking tadauki wani babban mayafi

ã…‡

haka na chantily black tayafa bayan ta feffesa turare tasaka slippers tadauko tray ahankali tabude kofa tafito babu kowa afalo hakan yasa tashiga saukowa kasa, kitchen tawuce ta ijiye komi sannan tashiga store tadebo rice tabude fridge ta cicciro abinda zata ciro tahada sanwa kafin tawuce tashiga kitchen dan debo Irish fitowa tayi chak ta tsaya gabanta yawani kalan fadi dan  hakanan taji kamshin turaren Maheer a kitchen din dawani kalan sauri tashiga kalle kallen kitchen din bataga kowa ba kafin idanunta su sauka kan was roses dake gaban gas din datake girki dawata iphone 14pro max sabuwa dal kekai ba'a cikin kwali ba ga dan note akai, takai kusan 2min kallon roses din take sunyi kyau, kafin ahankali ta ijiye basket na Irish data fito dashi kan slap tatako awani kalan hankali tazo gaban gas din tana kallon roses din note nakan wayan ta kalla.

"MM❤️”  Kawai aka rubuta ajiki, ahankali takai hannunta tadauki note din tana kallon

MM din da heart symbol din kafin tadago kanta takalli wayan hannu tasa tadauki wayan kawai taji murya daga wayan na Maheer cikin sweet voice yace "Maheer is sorry Fateema!" Wani kalan yirrr taji batasan lokacin data runtse idanunta ba wayan na rike a hannunta, awani kalan hankali da taushin murya dake ratsa zuciya yasake cewa. "Maheer is sorry wife!" & Wannan karan dasauri tasa hannunta tadanna screen ganin call ne ta katse wayan da sauri ta ijiye wayan tareda tsugunnawa awajen takankame jikinta tareda kifa kanta kan kafafunta why is she still feeling this man ajikinta?

Magana biyun nan Maheer is sorry Fateema, Maheer is sorry wife har

• kasan zuciyanta taji why is her heart doing this to her bayan yasan abinda

Maheer vanata vaudaranta yayi?

Whyyy? Dasauri tace "I will never forgive him, ina gidan nan only sabida Baba ne, but zan tafi soon. Takai kusan 5min ahaka jin kaman abinda tasaka awuta na neman konewa vasa ta tashi dasauri ta share fuskanta ta ture daga flowers din da kanshinsu ke shigan mata hanci tacigaba da girki ta batare data kara kallonsu ba.

You can join telegram group dina don karanta this book with just 500 ko 1k idan kika karanta this book batare dakin biyaba ban yafeba. Wuraren 11:30 tagama girkin, ta dafa fried rice, salad, pepper soup dayaji dankali ciki, tai zobo da coconut juice dasaukai sanyi ta zuzxuba komi a flask

?

tafito dashi dinning tajera daidai Baba na shigowa gidan jin kamshin abinci yasa yace "me aka dafama Baba"?

Cikeda murmushi Yasmeen tace

"abinci nama Babana dayawa dayawa" tai maganana tana komawa kitchen takarasa fito da komi na abincin sannan tasake komawa dan dauko drinks a fridge daidai Baba yazo dinning din dakanshi zama yayi tashiga zubamai tana murmushi, tace "Baba nabaka chokali"? Dasauri Baba yace "bani ruwa a roba na wanke hannu ni nafi ganewa cin abinci da hannu, murmushi tayi takoma kitchen tafito da ruwa a bowl dakanta takama hannun Baba tasa a bowl din tace "Baba dakaina zan wanke maka hannu" daidai an bude kofan falon an shigo Hamad ne da

Maheer dudda bata dago kanta takalli kofan ba shi kanshi Baba saida yaji yanda chak ta dakatar da hannunshi datake wankewa cikin roban, dudda batamaii kamshin turarenshi ba kawai

jikinta yabata shine yashigo cikin falon nan, shima Maheer chak ya tsaya daga kofa yana kallonta gani yay takaramai @ wani mugun kyau just 5days dabai sata a ido ba, ga idanunta har yanzu basu dawo daidai ba sabida kukan datasha, da idanu Hamad yamai alamun sue dinning din cikin siyasa Hamad yace

"sister in law wanna kamshi haka ai sai ya karya azumi idan mutum nayi" firgigit Yasmeen tadawo daidai sabida muryan Hamad dataji takarasa wanke hannun Baba ahankali tace "Baba ci abincin ka bari nakai roban kitchen" tajuya dasauri takoma kitchen hakan yasa Maheer da Hamad suka karaso dinning din Baba ma yahade rai dan fushin yama shafi Hamad yanzu, dagangan Maheer yaje kusada Baba yazauna ahankali yace "Baba naci naka" sanda Baba yadaga kaman zai makeshi dasauri Maheer vace "baranci ba to Hamad zuba mana" Baba yace

"wlh baku isa ba babu wanda zai taba abincin nan sai y'ata tazo tadebi nata kagamin kattin banza saikace ku tadafawa abincin" yay magana yana kwalama Yasmeen dake kitchen kira.

"Fateema" daga kitchen Yasmeen data tsaya gabanta nafaduwa tace "Na'am

Baba" ahankali Baba vace "zoki debi abincin ki" saida tai kasan 2min dudda babu abinda takeyi sannan tabude kofan kitchen din karaf suka hada idanu da Maheer dake mata wani kalan kallo kaman zai cineta, dawani kalan sauri ta dauke kanta gabanta ya mugun fadi gashi yadan rame kaman bashiba, kasa takowa dinning din tayi dasauri  Baba dayaji fitowan ta yace "zoki deba abinci ki kafin wayan nan yaran marasa mutunci su deba, idan kuma bakiso suci wh babu mai cin abibcin nan cikinsu, tahonan kidebi naki kinji" wani abu tahadiye murya chan kasa tace

"tom" sannan tafara tafiya kaman kwai yafashe mata aciki tundaga yatsun kafanta Maheer ke kallonta har zuwa kanta, ganin yanda yake zaune kusada Baba yasa tawuce zata zagaya dasauri Baba dakebin step nata yace "ina zaki zonan ki debi abincin ki akwai wanda ya isa yatakuraki agidan mahaifinki idan

£3

kikace na koresu ma koransu zan wh" turo baki Hamad yay yana kallon Baba, ahankali Yasmeen tadawo dan nesa kadan ta tsaya da Maheer takai hannunta zata jawo kulan zuwa gabanta dasauri Maheer yarigata

0

yaturamata flask din zuwa gabanta yana kallon fuskanta hada ido sukayi dasauri tadauke kanta tasa hannu

• tabude marfin kulan dago kanta tayi da zumin daukan serving spoon Maheer yamika mata vana mata wani kallo dake kashema mace jiki, dudda gabanta yafadi hade rai tayi tamika hannunta tadauki spoon tasa spoon tadebi abincinta a plate tamaida kulan tarufe ta tura ta ijiye Maheer ma ya ijiye serving spoon din, juyawa Yasmeen tavi zata tafi dasauri Baba vace "ina zaki? Zoki zauna kusadani muci tare babu wanda fa ya isa yatakura miki agidan Baban ki, kai tashi daganan" Baba yawani kalan tura Maheer abin saida yaso yabama Yasmeen dariya tarike dariyan Maheer yahade rai ahankali yace "amma Baba nariga kowa zama anan fa" Baba yace "nikuma nace bakai zaka zauna kusada ni ba da y'ata zan zauna" ta wutsiyan ido yakalli Yasmeen ganin tai murmushi kadan ganin yanda Baba ke tureshi vana koranshi har Jiyan zucia saida yasauke tashi yayi yana kunkuni Baba yanunama Yasmeen wajen yace "taho kizauna kinji" zuwa tayi zama tayi ahankali dama abinda Maheer keso kenan da gangan yataho kujeran right next to her vaja azuciye yazauna yace

"zubamana abincin mu Hamad" yazauna kan kujeran yana kallon

Hamad, faduwa gaban Yasmeen yayi ganin yazauna kusada ita amman tadaure tadauki spoon tana kokarin faracin abinci Hamad kuma yashiga zuba musu abinci yace "Dan yadawo ga lafiyayyen abinci yaci" spoon na abincin Yasmeen takai baki kaman daga sama taji foot din Maheer daya cire takalmi vadaura akan kafanta vana shafawa kaman baisan yay ba yakalli

Hamad yanacemai "karamin nama

Hamad matana fa tamin girki". Jin vatsun kafan Maheer kan nata har wani sanyi taji ajikinta dasauri tajaye katanta gefe takai abincinta baki ahankali dan bazata iya reacting awajen ba ga Baba ga Ya Hamad duk a dinning din sunacin abinci, kowayace mai shi tama abinci oho, mtswww taja tsaki azuciyanta,

karban abincin yayi daga hannun

Hamad yay dan murmushi, lumshe idanu yayi dasauri he missed her food sosai kaman yay shekara baici ba yanacin abincin amman duka hankalinshi nakanta dudda yayi kaman baisan tana kusada shi ba, ahankali takecin abincin feeling so uncomfortable sabida yanda kamshin

Maheer ke shiga hancinta gashi taki kallonshi, kaman daga sama taji hannunshi kan cinyanta wani kalan kwarewa tayi dasauri Maheer batare daya cire hannunshi dagakan cinyanta ba yakai dayan hannun yadauki ruwa dasauri yakai bakinta yace "sorry wife"

Wih inhar kin karanta min ko harafi daya ne a littafi baki biyani ba wlh wh ban yafemiki ba har abada.

Baba dake kusada ita yace  "ashha 

 sannu Fateema ga ruwa" dasauri tasa hannu takarbi ruwan Baba takai baki batare data karbi wanda Maheer kebata ba, dayan hannunta tasauke kasa tashiga ture hannunshi dake kan cinyanta amman ko gezau yakafeta da ido soyake takalleshi taki, ijiye cup na ruwan tayi Baba yace "sannu kinji" gyadama Baba kai tayi tarasa vanda zatayi kaman ta kurma ihu tana ture hannunshi yaki cirewa hakan yasa

2 tashiga yunkurin tashi, ganin tana yunkurin tashi vasa Maheer yarigata hakan yasa tafasa tashin, dudda baiwani ci abincin yayi vanda yakeso ba baidamu ba, dukowa yayi saitin ta baiji kunvan Hamad ba dake in abincinshi

•yana taba waya ba yakai hannunshi daya vadaura a shoulder nata vakawo bakinshi yamanna akunnenta wani kalan yirrrrrr Yasmeen taji tasauke kanta kasa dasauri takasa komi, cikin wani mugun sexy voice Maheer yace "I love you Fateema Ibraheem Maheer" runtse idanunta Yasmeen tayi dasauri kanta akasa har lokacin kunvan duniua yagama kamata, cikin wani kalan salo dake kashe mace yace "Maheer is sorry forgive me" wani kalan sweet kiss yasakin mata mai kara atsakiyan kunnen yahada dadan cizan earlobe nata sannan yamike tsaye yawuce dasauri Baba dayaji tafiyanshi yace "kagama cin abincin ne"? Ahankali yace "nakoshi" yawuce yafita daga dakin saida Yasmeen taji rufo kofa ta iya bude idanunta ahankali takasa dago kanta wani kalan kunyan

Hamad taji tanaji dudda tasan baiji abinda Maheer yafada mata akunne ba har Baba ma dake kusada ita baiii ba amman tasan zaisa lokacin dayama kunnenta kiss, abincin daya bari takalla wani iri taj ganin baici sosai ba bayan tasan yanda yake cine abincinta tass dasauri ta dauke kai itama ta ture abincin gabanta tace "Baba nakoshi" dasauri yace "to je abinki sama kihuta, Hamad ya gyara wajen idan mun gama" wucewa tayi tawuce sama tabude dakinta wani rose din tagani an ijiye kan side drawer gadon dakinta ga note agete,

  kofan tayi tarufe takaraso cikin dakin ahankali tazauna saman gadon tana kalion roses din kafin tasaka hannunta tadauka tadaura kan cinvanta takai fuskanta daman su they smell damn good, note din tasa hannu

tadauka takalli rubutun dudda tadade kafin tagane amman ta iya takaranta.

"Forgive Maheer"

Shiru tayi kafin kawai tarungume flower ajikinta tai shiru feeling kaman shi ta rungume, sake dawo mata komi yayi

dasauri tajefar da roses da note din ta tashi tahau gado dasauri tareda juya baya taja bargo tarufa abinta babu abinda kemata dadi sai tuna maganan daya mata a kunne take

Yau kusan all through Baba baki yaytayi baiyi hira da ita kaman yanda yasaba ba, tana zaune kan dadduma  bayan tsoron Allah kudaina karanta mini littafi duk wacce Takaranta batare daya biyaba ban yafeba. tashanye yasa dasauri ta tashi tasaka slippers tabude kofa ahankali tafito tafara tafiva tana shakuwan tasauka kasa bataga kowa agidan ba, kitchen tashiga tabude fridge taciro goran ruwa tabude takai bakinta tafara sha dip kitchen din yayi duhu ko'ina ma yay duhu har wutan bayan gida datake gani ta window kitchen alamun an dauke wuta ne abinda bata taba gani ba tunda tazo gidan, zare ruwan tayi daga bakinta ganin kaman tafiyan mutum yasa adan tsorace tace "Babaaa duhuu" juyawa tayi dasauri gain kaman mutum taje gani yana dumfarota dudda batagani tai hanyar kofan kitchen din karaf taji an riketa tareda mannata da bango

o

yadan matseta cikin wani kalan murya yace "FATEEMA".

[7/23, 11:01 AM] SAFIYYA: KYALKYALIN KAUNA

No comments