Breaking News

Kyalkyalin Kauna 63

 [7/17, 8:23 PM] SAFIYYA: Dukansu juyowa sukayi suka kalli


Yasmeen da babu wanda yasan tama fito, chak Hajiya ta tsaya tana kallon Yasmeen dataga kaman tasan yarinyar amman takasa ganeta, takasa tuna inda tasanta, kawai tai mutuwan tsaye tana kallon Yasmeen din dataga tamata mugun kyau a ido skin dinta like butter, wani kallo Maheer yama Yasmeen babu alamun wasa kan fuskanshi yace "go back inside" wani dan iskan kallo Yasmeen tamai da kumburarrun idanunta ta tako zuwa inda suke takalli Hajiya ido cikin ido kafin ta kauda kanta gefe ta tofar da miyau cike da kyama kaman taga kashi sannan takalli Hajiya tace "remember me"?

Yasmeen tamata wani kallo daga sama zuwa kasa tace "kamata yayi ki rufe fuskanki dan abin kunya ne duniya tasan mace kaman ki old enough to be Maman Maheer kice all this nonsense dakike fadi harma kibiyoshi nan sabida kinii muryana awaya kina haukan nan kaman karya! Ance a fool at 40 is a fool forever"

Sai lokacin Hajiya tagane Yasmeen tanunata da yatsa tace "youuu! Ba kene yarinyar nan da mukai kidnapping ba divar CP"? Yasmeen na kallonta irin kalion uku Saura kwatan nan tace "and yanzu Matar Maheer" kallon Maheer Hajiya tayi dayake wani irin kallon

Yasmeen irin kallon asalin so dinnan kaman zai cinyeta, sannan takalli

Yasmeen dake kallonta ras kafin takara kallon Maheer tanuna Yasmeen da hannu cikeda mugun shock tace

"au....re??

Pablo are you married to this girl?" Kafin Maheer yay magana Yasmeen tace "my husband name is Maheer not Pablo" kaman sai alokacin Maheer vaji wani kuzari yakalli Hajiya yace "ni mijin Fateema ne, na aureta, she's my wife" wani makirin smile Hamad yayi , yadagama Hajiya gira daya cikeda isgilanci yace "told ya, kin tuna? My brother is married to the best girl in this planet, kamila, mumina, kilatacciya, mutuntacciya, mai addini, mai kyau ba irinki ba abincin titi" tunda Hajiya take she bata taba feeling this insulted like today ba faduwa kasa bucket din dake hannunta yayi tsabagen yanda batada karfi tadaura hannunta akirji takalli Maheer, cikin tsantsan mutuwan iki da shock da kishi tace "nizaka yaudara Pablo ka..... katseta Yasmeen tayi cikeda rashin mutunci tace "Maheer"

wani kalan kallon Yasmeen Hajiya tayi dake kallonta cikeda tsiwa kafin takalli

Maheer tace "Pa.....Maheer I picked u up on the street, nakawo ka gidana, u were just a scared little boy then nabaka nono na kasha" dan runtse idanu Yasmeen tayi zuciyanta namata daci kaman an watsa madaciya akai, Hajiya tace "nasaka school, Pablo na maidaka wat u are today, sabida kai bantaba aure ba, kullum cikin ci na

• kake nine abincin ka, bantaba hanaka kaina ba, dudda kagayamin bakason yara, ban damu ba cus we loved each other, I dedicated my life for u namaka komi shine rana dava zaka rabu dani sabida kahadu da yarinyar nan dakai kidnapping, nazaka yaudara bayan nakashe kudina akanka na inganta rayuwanka"? Dasauri Hamad yace

"kindai lalata rayuwanshi kin batamai rayuwanka"? Dasauri Hamad yace

"kindai lalata ravuwanshi kin batamai suna ki maidashi criminal bavan kece mai business din, stop with all this manipulation bayan all this while you've been molesting my brother kina rapi.....,

„" Hamad! Maheer yakirashi dasauri, Hamad yakalli Maheer cikin fushi yace "don't stop me from talking today Maheer, ubanwa zata rainama wayau kullum batada magana saina tadauke ka tamaka komi ubanme tamaka banda cutarda kai? Muguwa, azzaluma mai bata kananun yara kafura ma irinki dattijuwan banza da wot...." Hamad!

Maheer yasake kiranshi vana daura hannu akan bakinshi alamun yay shiru hakan yasa Hamad yayi shiru yana kallon Maheer da jajayen ido Yasmeen da kishi yagama cinta gain abinda Maheer yasake kiranshi yana daura hannu akan bakinshi alamun yay shiru hakan yasa Hamad yayi shiru yana kallon Maheer da jajaven ido Yasmeen da kishi vagama cinta ganin abinda

D

No comments